Jump to content

Masu bunƙkasa Wikimedia daga Afrika/Neman Ƙkasa

From mediawiki.org
This page is a translated version of the page Africa Wikimedia Technical Community/Request by Country and the translation is 95% complete.

AWMT Community Banner

Ghana

Taron farko da aka fara gabatarwa an yi shi a Accra, Ghana tsakanin 23 - 24 Yuni 2017. Duba tikiti da aka tsara akan Phabricator a nan: phab:T166981, phab:T168746, phab:T168747.

Kwadibuwa

Taro na biyu an gabatar da shi ne a Kwadibuwa tsakanin 16 - 17 na Fabrairu 2018. Duba rahoto a nan, akan Meta-wiki

Najeriya

AWMD taron a Najeriya shine na 3 da akayi shi a wannan kwanan watan: 12 - 13 April, 2018, a Lagos Najeriya. Anyi taron AWMD na biyu a Najeriya a Ilori, Kwara ranar 29 - 30 na Agusta 2019 Duba tikitin da aka shirya anan, phab:T191398, phab:T232280

Kamaru

‎<TBD>

Bénin

‎<TBD>

Kenya

‎<TBD>

Tunisiya

The inaugural workshop of the Wikimedia Technical Community in Tunisia occurred in Sfax, Tunisia from 25 to 27 June 2019. The Community is currently recognized as the Data Engineering and Semantics Research Unit, University of Sfax, Tunisia.